Wakokin hausa Video

UMMI RAHAB ABDUL M SHARIF LILIN BABA.

Ummi Rahab Na daya Daga cikin fatattun jaruman da ake ji dasu ahalin yanzu tabbas kamar yadda mutane ke fada Ummi na taka rawar gani a harkar wasan Hausa ahalin yanzu.

Inda yawan mutane ahalin yanzu ke zargin soyayya ta kullu tsakanin Ummi Rahab da kuma jarumi Lilin Baba mai Mallakar film din Wuff, wasu kuma since Sam babu soyayya tsakanin su kawai aikine yake hada su ba soyayya ba.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button