Wakokin hausa Video

ALAQA SECTION 2 EPISODE 2.

Alaqa Section 2 episode 2 wan nan shirin na daya Daga cikin Shahararrun shirye shirye masu kaya tarwa film ne dake iliman tarwa.

Fada karwa tare da wa,azantarwa ta han yoyi da dama shirin ya sami aiki Daga campanin FKD Films Production.

Campanin dake mallakar Sarki Ali Nuhu yaya agurin duk wani mai shirin Hausa Tun Daga zamanin da har zuwa yanzu.

Jama,a da yawa nata addu,at Allah ya karawa sarki Lafiya Wasu na Cewa tabbas indai atsara maka film ne bate da shirme ba sai sarki Ali Nuhu Mai FKD.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button