Wakokin hausa Video

KASHE KALA SECTION 1 EPISODE 1.

Kashe Kala film Mai Abun burgewa film din ya sami kyakkyawan aiki Daga jarumai daban daban domin saka Farin ciki da annushuwa azuciyar masoya.

Film ne Wanda kuka dade kuna jira yau gashi yazo domin kawatar daku masu kallo film ne dake nuna abubuwa masu tafiya da zamani Farin cikin ku shine farin cikin mu.

film din ya hada jarumai kamar su Isah Presdo,Aisha Izzar so.da dai sauran jarumai duk acikin shirin kashe Kala asha kallo lafiya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button