Wakokin hausa Video
GIDAN BADAMASI BAYAN FAGE.
Shirin gidan Badamasi Bayan fage wan nan na nuna yadda cigaban aikin ke gudana,ahalin yanzu kamfanin Dorayi films production nan Yana tsara muku yadda cigaban Shirin film din gidan badamasi nagaba zaizo muku.
Falalu A Dorayi shine Mai kamfanin Dorayi films production,Yace Suna nan ana tsara cigaban Shirin da yaddar Allah suna sa ran zasu kara kawata film din’inda zai kara burge masoyana fiye Dana baya ahalin yanzu suna kan aikin cewar Falalu A Dorayin kenan.