Labarai
AGOGO SARKIN AIKI PROFESSOR BABA GANA UMAR ZULUM.

Alhamdulliha Agogo Sarkin Aiki Baya Goya Marayu Rana Mai Rabawa Kowa Aiki Wan nan itace Kata Fariyar Makarantar Primary school Da Mai Girma Gwamnan Jabar Borno Baba Gana Umar Zukum Ya Gina Domin Inganta Rayuwar Karatun Yayan Talakawa Acikin Jabar Borno.
Professor Baba Gana Umar Zulum Yace Yayan Talakawa Sune Wadan da Ya Kamata Akula Da Rayuwar su Domin basu da wani gata sai Allah Hakan tasa da Ikon Allah Zasuyi Iya Bakin Kokarin Su Domin Inganta Ruyuwar Su Taban Garori Da’Dama Kamar Ban Garan Ilimin Su Da Kuma Har Kokin Rayuwar su Na yau Da Kullum.