SAKON SANI MUSA DANJA GA MUTANAN DUNIYA BAKI DAYA.

Shahararren Dan Shirin Hausa Films Din Nan Wato Sani Musa Danja Yace Yana Taya Daukakin Musulman Duniyar Baki Daya Murnar Shigowa Wan Nan Wata Mai Albarka Watan Azumin Ramadan.

Allah Ubangiji Yasa amuna Daga Cikin Yan Tattu Acikin Wan Nan Wata Yasa Kowa Yagama Da Duniya Lafiya Haka Kuma Yana Kara Jan Kunne Da Aguji Sabon Allah Wan Nan Wata’ Watan Gafarta Laifukane.

Haka Yana Kara Ja’Jintawa Mutan Arewa Bisa Wan Nan Matsalar Tsaro Wan Nan Watan’Watan Alfarmane Mudage Da Addu,a Allah Ubangiji Ya kawo Mana Karshen Wan Nan Matsala.

Yana Yiwa Kowa Fatan Alkairi Asharuwa Lafiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button