Wakokin hausa Video

TARAM MAWAKAN HAUSA GURIN TARAN AREWA TURN UP.

TARAN AREWA TURN UP YA HADA MAWAKAN HAUSA KALA DABAN DABAN DOMIN NUNA FARIN CIKI DA KUMA JIN DADIN SAMUN HADIN KAI ATSAKANIN NAWAKAN AREWACIN NIGERIA BAKI DAYA MAWAKAN DA DAMA SUN HALACCI WAN NAN TARO.

ALI JITA,RAHAMA SADAU, ADAM ZANGO,ADO GWANJA,HAMISU BREAKER,BUZU DAN FELLO,DA DAI SAURAN MAWAKA DABAN DABAN MUNA KARA ROKON ALLAH UBANGIJI YA KARA HADA KAN YAN NIGERIA DOMIN SAMUN ZAMAN KAFIYA DAUWA MAMME.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button