Wakokin hausa Video
SABUWAR WAKAR ADAM ZANGO MAI TAKE SO YASHIGA.
MAWAKI ADAM ZANGO YA SAKO WATA SABUWAR WAKA MAI SANYA YAYA ZUCIYA WAKA MAI MUTUKAR DADI WAKAR TA ZAGAYE FADIN DUNIYA BAKI DAYA HAKA WAKAR TA SAMU KYAKKYAWAN AIKI DAGA ZANGO FILM PRODUCTION KADUNA.
IDAN KAIMA KAJI DADIN WAKAR TOH KAI MANA LIKE DOMIN MUTABBATAR DA IRIN BURGE KA DA MAWAKIN ADAM ZANGO KEYI CIKIN WAKOKIN SA NA WAN NAN SABUWAR SHEKARA TA 2022.