Wakokin hausa Video

KUN GIYAR 13+13 NA MUKU MURNAR RAMADAN.

GA ASALIN VIDEO NAN ?????

KUNGIYAR 13+13 NAWA DAUKAKIN MUSULMAN DUNIYA BAKI DAYA MURNAR SHIGOWA WATAN RAMADAN WATA MAI ALFARMA WANDA ALLAH DA KANSA YAKE ALFAHARI DASHI WATAN DA ALLAH KE GAFAR TAWA MASU LAIFI IDAN SUN TUBA HAKA KUMA WATAN DA ALLAH KE YANTA BAYIN SA MARASA DADI.

MUNA ROKON ALLAH YASA MUNA CIKIN WADAN DA ALLAH ZAI GAFAR TAWA LAIFUKAN SU ALFARMAR WAN NAN WATA MAI TARIN ALBARKA KUNGIYAR 13+13 NA GAIDA KOWA ASHA RUWA LAFIYA.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button