Wakokin hausa Video

KALLI YADDA YAN NIGER KE GUDANAR DA BIKIN AURAN SU.

GA ASALIN VIDEO NAN??????

YAN NIGER NA BIKIN AURAN YAYANSU INDA SUKE GWAN GWAJEWA DA KALAR WAKOKIN SU NA NIGER WAKOKIN SU SUNYI DABAN DA SAURAN WAKOKIN WASU KASA SHE INDA KALAR KIDAN SUMA DABANNE HAKA KAKAR WAKAR SUMA DA BANCE.

SAI DAI MATAN SU SUN SHAHARA WAJEN IYA TAFIYAR KASAITA DA KUMA TAFIYAR ISA KALLI WAN NAN VIDEO DIN DOMIN TABBATAR DA GASKIYAR LAMARIN ASHA KALLO LAFIYA.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button