Labarai

TALAKA BAWAN ALLAH…

Innalilahi wa’inna ilaiyi raji’un

Labarin wannan yark da ban tausaui yake, Kan rashin naira 2,000 yasa ya rasa hannunsa daya

Wallahi idan kaga halin da wannan yaron yake ciki sai ka zubar Masa da hawaye??

Jiya wani bawan Allah ya kirani yake fadamin nazo maga halin da wani yaro yake ciki Dana ga halin da yake ciki sai Dana zubar Masa da hawaye???

Kafin ka wuce la taimaka Masa da share don soyayyrka da Annabi s.a.w…

Wannan yarom Mai sun Ahmad ibrahim ,dake unguwar rafin yashi a qaramar hukumar zari’a Yana neman taimakon bayin Allah daga Dan qaramin ciwon hannu kawai sai ciwo ya Fara girma a lokacin Babu naira dubu days da za’aje a saya Masa magani hakan yasa ciwon ya cigaba da girma harzuwa yanzu gashi ya zama sanadiyyar rasa hannunsa na dama hannun ya rube kawai wari ne tashi kamar yadda kuke gani a hoto..

Wannan yaron maraya need mahaifinsa ya rasu kusan shekaru uku yana hannun kakarsa ta riqeshi ga Rashi na rayuwa sai tayi bara sannan suke samu suci abinci

Da hakane ake roqon al’umma Mai taro Mai sisi daku taimaka Masa Dan girman Allah da abinda Allah y hore yanzu haka dai muna Neman N150k kafin mu kaishi asibiti muji abinda likitoci zasuce ..

Ga Mai sha’awar taimakawa zaku iya anfani da wannan lambar account kamar haka

Domin Neman Karin bayani ko ganin Mara lafiyar a tuntubi number 07084777703 ko 09032074886

Dan darajar Annabi Muhammad s.a.w karka wuce bakayo share zuwa group 10 ba

Hakika Allah Yana taimakon bawa matuqar bawa Yana taimakon al’umma masu bukatar taimako.

Kuma manzon Allah s.a.w yayi albishir cewa duk Wanda ya zama silar yayewar want bakin ciki daga cikin bakin ciki duniya to shi Kuma Allah zai yaye Masa bakin ciki daga bakin cikin lahira.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button