Wakokin hausa Video

SABUWAR WAKAR ADAM ZANGO FT HAMISU BREAKER.

wan nan shine asalin video din ????

https://youtu.be/tsfYPtTwP-k

WAN NAN WATA SABUWAR WAKAR ADAM A ZANGO CE FT HAMISU BREAKER MAI LOKACI SABUWAR WAKAR ADAM ZANGON TA ZAMA FITACCIYA ACIKIN WAKOKIN SA NA WAN NAN LOKACI AHALIN YANZU WAKAR TA ZAGAYE FADIN DUNIYA BAKI DAYA JAMA,A KOWA NA TOFA ALBAR KACIN BAKIN SU KAN WAKAR INDA WASU KE CEWA AN SAWA WAKAR KALAMAI MASU MA,ANA ACIKIN TA.

ANYI HIRA DA SHAHARERRAN MAWAKIN ADAM ZANGO KAN CEWA KO MAINENE DALILIN SA NAYIN WAN NAN WAKAR INDA YA BAYYANA SHI KANSA WAKAR TA BURGESHI DOMIN BAI TABA TUBANIN ZATAI DADI HAKA BA AMMA SAI GASHI CIKIN IKON ALLAH UBANGIJI YASA WAKAR TAYI DADIN DA TAWUCE TUNANIN SA.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button