MATAMA SUNCE BAZA’ ABARSU ABAYA BA.
TOH MATASA SUN FUSATA,SUNCE LALLE SUN GAJI DA MULKIN TSOFAFFI SUNA BUKATAR YARA AMATSAYIN YAN TAKARA,DOMIN MAYE GURBIN TSOFAFFIN MASU MULKI TUN IYAYE DA KAKANNI, SUNA BUKATAR SUGA BAKIN FUSKA’ AKAN KUJERUN MULKIN NIGERIA. DOMIN SUN FAHIMCI JUYA KARAGAR MULKIN AHALIN YANZU SAI YARA MASU KARANCIN SHEKARU.
HAKA TA’TUN ZURA MATA SUMA SUNCE SAM
BABU YADDA ZA’AI, ACE BABU SU AKE DAMA HAR KOKIN MULKIN NIGERIA. HAKA TASA SUKA FARA KOKARIN NUNA AMINCEWAR SU DA GOYAWA MATA YAN UWANSU BAYA DAN SUMA ADAMA DASU AHAR KAR SIYASA.
YANZU WATA BAI WAR ALLAH MAI SUNA ZAINAB SULEIMAN ARAH, TA FITO TAKARAR YAR MAJALISSAR JAHA KWANTA GORA II KAR KASHIN JAM IYYAR PDP MUNA TAYA TA’ ADDU,AR ALLAH YABA TA SA,A.AMEEN ZAINAB ALLAH UBANGIJI YA BAKI NASARA.
AREWANAHIYA.COM