MALAM NURA KHALID APO ABUJA NIGERIA.
WASU RAHOTANNI SUN NUNA CEWA AYIWA MALAM NURA KHALID LIMANCIN WANI BABBAN MASALLACI DAKE UNGUWAR CBN DAKE ABUJA NIGERIA INDA AHALIN YANZU YA ZAMA LIMAMIN WAN NAN KATAFARAN MASALLACI BIYO BAYAN SAUKE SHI DAGA ASALIN MASALLACI DA YAKE LIMANCI A UNGUWAR APO DAKE CIKIN BABBAN BIRNIN TARAYYA ABUJA.
AHALIN YAMN YANZU MUTANE DA YAWA NA GANIN AN SAUKE SHRIEK MALAM NURA KHALID DAGA LIMANCINE DOMIN YA FITO YA FADIWA GWAMNATIN NIGERIA GASKIYA SAKA MAKON WADAN SU MALAM BAZA SUYI GAYAWA GWAMNATIN GASKIYA BA DOMIN TSORO INDA WADAN SU KUMA SUKA ALAKANTA HAKAN DA KWADAYIN ABIN DUNIYA HAKAN TASA MALAM BASA IYA GAYAWA MASU MULKIN GASKIYA.
AYANZU HAKA MALAM NURA KHALID ZAI FARA LIMANCIN ASABON MASALLACI DA AKABASHI YAU INSHA ALLAH. ALLAH UBANGIJI YA TAYASHI RIKO.