Wakokin hausa Video
MALAM KABIRU GWAMBE SHIMA YAYI BATU KAN RASHIN TSARAN NIGERIA.
MALAM KABIRU GWAMBE YAYI MARTANI AKAN TSARAN NIGERIA INDA YANZU HALIN RASHIN TSARAN NIGERIA YA KAI MUTUKA INDA AHALIN YANZU BABU ABIN DA NIGERIA TAKE BUKATA ILLAH SAN ZAMAN LAFIYA INDA YANZU YAN BINDIGA SUN MAI DA KASAR NIGERIA WATA HANYA DOMIN KASUWANCI TSAKANIN YAN TA ADDA DA BATA GARIN SHUWAGABANNI ACIKIN KASAR TA NIGERIA.
MALAM YA KARA DA CEWA ASACI KUDIN KASAR SAN NAN AMAI DA YARA MARAYU HAKA KUMA AMAI DA MATA ZAWA RAWA HALIN YANZU BABU ABIN DA ZAMUCE ILLAH ALLAH UBANGIJI YA KAWO MANA DAUKI CIKIN GAGGAWA.