Wakokin hausa Video
MUTUM NA FARKO DAYA FARA KIRKIRAR WAYAR SALULA 1975.
GA ASALIN VIDEO DIN NAN ?????
WAN NAN SHINE MUTUM NA FARKO DAYA FARA KIRKIRO WAYAR AHNNU DA KUMA RISHO MAI AMFANI DA RUWAN SANYI DA ABUBUWA KALA DABAN DABAN HAR GUDA 75 WANDA HAR WASU COMPONONI DAGA KASAR WAJE DOMIN HADA GWUIWA DASHI SUYI AIKI TARE.
SHINE NA FARKO DAYA KIRKIRO WAYAR TUN KAFIN ZUWAN WAYA KASAR MU NIGERIA WANDA YANZU HAKA TA ZAMA RUWAN DARE GAMA DUNIYA WAYA TA ZAMA ABAR ADO HAKA KUMA TA ZAMA CIKA MAKIN RAYUWAR MUTANE AYANZU.