Wakokin hausa Video

LABARIN RAYUWAR ZARA DIAMOND HAUSA ACTRESS.

WAN NAN SHINE ASALIN VIDEO DIN ASHA KALLO LAFIYA KUDAN MANA SUBSCRIBE DAN SAMUN SABABBIN LABARAN MU. ???

KALU BALE DA KUMA BASARAR DA ZARA DIAMOND TA SAMU AHAR KAR FILMS DIN HAUSA DAGA LOKACIN DATA FARA ZUWA YANZU ZARA TACE TUN TANA KARAMA TAKE SAN HAR KAR FILM DIN HAUSA INDA DAGA BISANI ALLAH UBANGIJI YA CIKA MARA BURINTA YASA TA ZAMA DAYA DAGA CIKIN JARUMAN KANNYWOOD TANA YIWA ALLAH UBANGIJI GODIYA DA FARUWAR HAKAN.

ANYI HIRA DA JARUMAR KAN CEWA SHIN ITA YAR ASALIN NIGERIA CE INDA TA BAYYANA CEWA ITA YAR ASALIN KASAR NIGER CE HAI FAR FIYAR NIGER TAYI KARA TUN PRIMARY SCHOOL AND SECONDIRY DUKA AKASAR SU TA NIGER WAKA DAI ABAKIN MAI ITA TAFI DADI SAURARI HIRAR DAN JIN ASALIN LABARIN NATA.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button