KWANA CASA’IN ZANGO NA BAKWAI 7.

kwana casa’in shima wani shirine dake taka rawar gani acikin fitattun fina finai awan nan lokaci SHIRIN film din shirine mallakar tashar gidan tala bijin din nan sato arewa24 shirine mai dogon zango wanda ke karantar da samari da kuma yan mata ilimai Kala daban daban acikin rayuwarsu Kama daga manta har zuwa kanan yara.

shirin ya hada jarumai Kala daban daban masi hakuri dama marasa hakuri tabbas film din ya zama na daya acikin SD hahararrun fina finai masu karantar da ilimai wanda zai amfani yara da manya haka kuma masu kudi da kuma tala kawa asha kallo lafiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button