Wakokin hausa Video

KUNNEN KASHI EPISODE 20.

GA ASALIN VIDEO DIN NAN ?????

KUNNEN KASHI EPISODE 20 SHIRI MAI DOGON ZANGO WANDA YA SAMI KYAKKYAWAN AIKI DAGA KAMFANIN MAI SANA,A FILMS PRODUCTION SHIRI MAI KARANTAR DA MAZA DA MATA DOMIN SU FAHIMCI RASHIN JIN MAGANA BA ABUBANE ILLAH YA KAI MUTUN ZAWA GA HALLAKA.

MAI SANA,A YACE YANA WAN NAN SHIRINE BADAN WANI ABUBA SAI DAN NUNAWA YARA TAURIN KAI DA KUMA RASHIN JIN MAGANA TABBAS BA,ABUBANE WANDA ZAI KAI MATASA GACI LALLE MATASA AKULA DA RAYUWA HAKA KUMA AJI MAGANAR IYAYE DOMIN KUWA SU IYAYE BAZA SU TABA SAN ABIN DA ZAI CUTAR DA KUBA DAN ALLAH AKIYAYE.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button