Labarai

ALLAH YASA SUN HUTA AMEEN.

INNALILLAHI WA,INNA ILAIHI RAJU,UN HADARIN MOTA YAYI SANA DIYYAR MUTUWAR MUTANE AKALLA BAKWAI, WADAN SU KUMA DAYAWA AKA DAUKE SU ZUWA GADAJEN ASIBITI DOMIN DUBA LAFIYAR SU. 

HADARIN DAI YA FARU BAYAN KARO DA MOTOCIN SUKAYI INDA ATAKE ANAN DUKA SUKA KAMA DA WUTA AMMA ALLAH CIKIN IKONSA YA BADA DAMAR KUBUTO DA MUTANE DA YAWA ACIKIN MOTOCIN.


WAN NAN HADARIN YA FARUNE AKAN HANYAR YOBE ZUWA DAMA TURU CIKIN IKON ALLAH SUBHANAHU WATA,ALA YAYI IKONSA MUNA KARA MIKA SAKON TA,AZIYYA ZUWA WAJEN IYALAN WADAN DA SUKA RASU. 

ALLAH UBANGIJI YASA SUN HUTA SUDA SAURAN MUSULMAI BAKI DAYA MARASA LAFIYAN KUMA ALLAH UBANGIJI YA BASU LAFIYA.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button