Wakokin hausa Video

HIRA DA DADY ABALE INDA RABBANA.

ASALIN VIDEO DIN NAN KASA ?

Hira da babban jarumin ku wato dady abale jarumi mai tashe awan nan lokaci ya zama daya tilo wanda maza da mata DUKA ribibin ganin sa ake duk inda kowu ya shiga harma daga shi sama akeyi,anyi hira da jarumin naku dady abale kan cewa shin dama yanada kudirin yin harkar film arayuwar sa.

Sai yace shidai tsawon lokaci da dama yana kallan fina finan hausa amma bai taba kawowa cewa shima wata rana zai zama daya daga cikin jarumi ahar kar fina finan hausa ba amma allah cikin ikonsa sai gashi yau shine ake kallo acikin kwalba yana kara yiwa allah godiya mara adadi.

ya kuma kara da cewa yana yiwa dukkan ilahiran masoyan sa na gida da nawajen gida Nigeria fatan alkairi Allah ya karbi ibadun mu yasa muna cikin yan tattu awan nan wata mai albarka ameen yana kara godiya inda rabbana.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button