Labarai

DALILIN ATIKU NA SAN TSAYAWA TAKARAR SHUGABAN KASA 2023.

TSOHON MATAIMAKIN SHUGABAN KASAR NIGERIA ALHAJI ATIKU ABUBAKAR YA BAYYANA DALILIN SA NASAN TSAYAWA TAKARAR SHUGABAN KASAR TA NIGERIA 2023,INDA YA SHAI DAWA MANAIMA LABARAI CEWA YANA SAN TSAYAWA TAKARAR NE BANDAN WANI ABUBA SAI DAN HALIN DAYA FAHIMCI YAN NIGERIA NACIKI KUMA HAR YANZU ABU YAKICI HAKA KUMA YAKI CINYEWA HAKAN TASA YAKESO SU ANSHI MULKIN KASAR DOMIN SU KAWO DAWWA MAMMEN KYARA MAI DOREWA.

YA KARA DA CEWA BABBAN BURIN SU SHINE NIGERIA TA SAMU ZAMAN LAFIYA SAN NAN KUMA YAN NIGERIA SU SAMU CIKAKKEN YANCI AKO,INA AFADIN DUNIYA KUMA INSHA ALLAHU MUNA SAN RAN ZAMU SAMI GOYAN BAYAN YAN NIGERIA DOMIN AKAWO GYARA ACIKIN KASAR TAMU BAKI DAYA ALLAH YA BAMU NASARA.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button