Wakokin hausa Video
BAYANIN MALAM NURU KHALID BAYAN DAUKAR MATAKIN SAUKE SHI DAGA LIMAMIN MASALLACIN APO ABUJA.
MALAM NURA KHALID WATO TSOHON LIMAMIN MASALLACIN APO DAKE ABUJA YAYI KARIN BAYANI AKAN ABUBUWAN DAYA FADA AGURIN HUDU BARSA TA RANAR JUMA,A WADDA ITACE SANA DIYYAR JAWO GWAMANATIN APO ABUJA TA DAUKI WAN NAN MATAKIN AKAN SA INDA YAYI MAGANA AKAN MATSALAR TSARO DAKE ADDABAR FADIN NIGERIA BAKI DAYA.
ANTAM BAYI MALAM NURU KHALID CEWA YANZU IDAN AKACE YAKOMA KAN AIKINSA ZAI KOMA? INDA MALAM YACE TABBAS INDAI BAZA,A HANASHI FAdIN GASKIYA BA YANA NAN AKAN KOKARIN SA NA YIWA ALLAH BAUTA BADARE BABU RANA AMMA IDAN HAR ZA,AHASHI FAFIN GADKIYA TOH FA LALLE YA ZABI YAYI DAKO DOMIN BA ZASU XUBA IDO ANACIN MUTUNCIN MUTANE ACIKIN NIGERIA BA TABBAS SAI SUNYI MAGANA.