Wakokin hausa Video
IZZAR SO EPISODE 81 ORG.
CIGABAN SHIRIN IZZAR SO EPISODE 81 SHIRI MAI MUTUKAR NASIHA GA MATA DA MAZA BAKI DAYA INDA YAKE NUNA KARSHEN RASHIN GASKIYA DA KUMA AMFANIN GASKIYA ADUK CIKIN LAMURA AKO DA YAUSHE GASKIYAR UMAR HASHIM TASA YACI NASARA AKAN FADAN SA DA HAJIYA NAFISA ITA KUMA IZZAR TA TAKAITA ZUWA KASA WAR WAS.
KU KALLI CIGABAN SHIRIN DOMIN SAMUN LABARIN ZUWAN KARSHEN HAJIYA NAFISA BAKI DAYA INDA ASIRI YA FARA TONUWA KAN CEWA ITA BA DIYAR MATA WALLE BACE ITA YAR RIKOCE BA DIYAR SABA TOFA RAYUWA TAYIWA HAJIYA NAFISA ZAFI KOWANNE HALI TASHIGA BAYAN SAMUN WAN NAN LABARI KALLI SHIRIN DAN GANIN YADDA TA KASANCE.