DALILIN SAUKE SHEIK MALAM NU,UR DAGA LIMAMIN MASALLACI APO ABUJA.
DALILIN SAUKE SHEIK MALAM NU,UR DAGA LIMAMIN MASALLACI APO ABUJA,MUTANE NATA CECE KUCE KAN HALIN DA AKE CIKI AHALIN YANZU WADAN SU NA GANIN AN DAUKI WAN NAN MATAKIN NE BADAN KOMAI BA SAI DAN YA FADI GASKIYA AKAN HAR KAR TSARAN NIGERIA DAKE ADDABAR AREWA CIKIN KASAR AHALIN YANZO.
WADAN SU DAGA CIKIN MUTANE NACEWA TABBAS SUN GAJI DA HALIN DA AKE CIKIN DAN GANE DA RASHIN TSARAN DAYA SAKA NIGERIA RASHIN ZAMAN LAFIYA,MALAMAI DA YAWA SUNCE MALAM NU,R YA FADI GASKIYA AKAN ABUBUWAN DA YACE HARMA MAI GIRMA TSOHON SARKIN JAHAR KANO WATO MALAM SUNUSI LAMIDO SUNUSI YACE IDAN AN SAUKE SHEIK DAGA LIMAMIN MASALLACI AI BAZA A SAUKE GADKIYA BA BATUN TSOHON SARKIN JAHAR KANO MALAM SUNUSI LAMIDO SUNUSI.