Wakokin hausa Video
SANDA EPISODE 21.
CIGABAN SHIRIN SANDA EPISODE 21 TABBAS SHIRINE MAI NUNA ABUBUWA IRI DABAN DABAN DOMIN NISHADIN MASU KALLO SHIRIN DAYA SAMI KYAKKYAWAN AIKI DAGA CAMPAINING HIKIMA MULTI MEDIA PRODUCTION WADAN DA SUN MUTUKAR SHAHARA GURIN IYA TSARA FILMS.
FILM DIN YA HADA JARUMAI KAMAR SU DADY HIKIMA ISAH PRESDO,TIJJANI ASASE., KAZAZA DUK SUN HADU CIKIN WAN NAN SHAHARERREN FILM MAI MUTUKAR BURGE MASU KALLO.