KDAN DAGA CIKIN SHIRIN IZZAR SO EPISODE 81.

ANA WATA GAWATA ASIRI NA SHIRIN TONUWA KAN CEWA HAJIYA NAFISA BA DIYAR MATA WALLE BACE CHAKWAKIYA KENAN RIKICI SABO ASHE DUK TA KAMAR HAJIYA NAFISA ITA BA YAR GIDAN BACE YAYA AKAI YA KUMA ZA,AYI IZZA ISA TAKAMA TA KARE ANTOSHE BAKIN TSANYA SHIN YANZU MEYE ZAI FARU?

SHIN ATUNANI KA MAI KALLO WANNE MATAKI HAJIYA NAFISA ZATA DAUKA ALOKACIN DATA JI ANA IKIRARIN ITA BA JININ MATA WALLE BACE,SAN NAN AGANIN KA MAI KALLO UMAR HASHIM ZAI IYA ZAMA JININ MATA WALLE?

KALLI CIGABAN SHIRIN DAN GANIN YADDA RIGIMAR ZATA KASANCE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button