Wakokin hausa Video

INA DA MATA EPISODE 42.

https://youtu.be/WU1xz9Qe9Tg

INA DA MATA EPISODE 42 SHIRI MAI BAN MAMAKI INDA YAKE CIN AMANAR MATARSA BAYAN YAYI MATA ALKAWARIN DAGA ITA SHIKENAN BABU KARIN AURE ITACE KADAI MUTU KARABA,WAN NAN FILM YANA NUNA ILLAR YIWA MATARKA ALKAWARI DAGA BAYA KUMA RAYUWA TAZO TA SAUYA SABI DA YANA YIN RAYUWA.

FILM DIN INA DA MATA YANA KARA NUNAWA MAZA ILIMI KAN CEWA YIWA MATAN SU ALKAWARIN BABU KARIN KISHIYA WAN NAN LAIFINE BABBA BA KARAMI BA,DOMIN YIN HAKAN BALLE YA TABBATA BA,TABBAS FILM DIN YANA KARAWA MAZA DA MATA ILIMI MAI TARIN YAWA ALLAH YA BAMU IKON AMFANI DA ABIN DA MUKA KARU DA SHI.

please ? ? ? subscribe arewanahiya.com for more update.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button