Wakokin hausa Video

UKU SAU UKU EPISODE 11.

https://youtu.be/fWbeXfc-DIE

Cigaban shirin uku sau uku shiri mai kaya tarwa shirine daya sami kyakkyawan aiki daga campanin AKA Anfara production shirin uku sau uku na taka rawar gani ta ban gare da dama domin nasihantar da mutane maza da kuma mata Baki daya dan nuna yana yin rayuwa agujewa duk abinda babu kyau domin mutun ya zauna lafiya.

film din ya sami muhimman harumai kamar su AKA Misbahu anfara alhaji bulama, hajiya matar alhaji bulama da kuma yarsa da yafi so duk duniya, campanin yayi alkawarin dunga kawo muku shirin aduk ranar juma,a wanda hakan tasa yauma yazo muku.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button