Wakokin hausa Video
GIDAN BADAMASI SEASON 4 EPISODE 13 ORG.
WAN NAN SHAHARARREN FILM MAI MUTUKAR KAYA TARWA WANDA ANYI NE DOMIN BAR KWANCI,MA,ANA’SAKA MUTANE NISHADI MARA MUSAL TUWA WANDA TABBASS FILM DIN YANA DAYA DAGA CIKIN FITATTUN FINA FINAI MASU TAKA RAWAR GANI AWAN NAN LOKACI.
FILM DIN YA SAMI KYAKKYAWAN AIKI DAGA CAMPANIN DORAYI FILM PRODUCTION MALLA KAR FALALU A DORAYI, INDA AWATA HIRA DA AKAYI DA SHI YA BAYYANA CEWA BABBAN BURIN SA ARAYUWA SHINE ALLAH YA BASHI BASIRAR DA ZAI DUNGA TSARA FILMS MASU MUTUKAR BURGE MASU KALLO DA HAR ZAI ZAMA ZAKARAN KWAJIN CIKIN FINA FINAN WAN NAN KARNI.
TOH FALALU ALLAH UBANGIJI YAYI TAI MAKO YA KUMA KARA BADA NASARA.
AREWANAHIYA.COM