Labarai

BELLO MASARI YAYI ZIYARAR AIKIN GADAR DA YAKEYI ACIKIN KATSINA.

Mai Girma gwamnan jahar katsina alhaji Aminu Bello Masiri yayi ziyarar ba zata zuwa gurin Kata faran aikin gadar da akeyi acikin jahar ta katsina mai girma gwamnan jahar yace shima baza abar mutanen jaharsa abaya ba gurin yawo akan gada domin ya lakarci cewa Ana yiwa jama,arsa gori akan gada haka tasa muma sukace lalle tunda gada abar alfaharice toh suma zasu burger mutan jahar su da gada mai rai da lafiya ba gadar wasa ba.

Alhaji Bello Masari yace suna nan suna kokarin kawo abubuwan da zasu saka jama,ar jahar katsina Murna da alfahari, yace ba dare ba rana Ko Karin su kawo abubuwan da zasu saka jama,ar jahar katsina yin alfahari dasu, san nan yakara da cewa rashin zaman lafiya dake damun jahar shiyasa har yanzu basu kai gacin abinda suke sanyi acikin jahar ba,amma insha allahu zasu cigaba da iya bakin kokarin su domin maganin abubuwan dake damun jahar.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button