Labarai

NIGERIA TA SIYO SABABBIN GIRAGEN YAKI MARASA MA TUKA.

Gwamnatin Nigeria tayi alkawarin daukar matakin gaggawa duba da yadda yan ta adda ke kokarin hana kasar zaman lafiya tun shekarun baya har zuwa yanzu,kan tsaro sunyi iya bakin kokarin su dan ganin sun kawo zaman lafiya cikin kasar ta Nigeria amma har yanzu abin yaci tura.


mai girma shugaban kasar Nigeria Genera Muhammad Buhari yace daga dukkanin alamu sai sun biyo wa abin ta bayan gida sunyi duk yadda za suyi domin samun zaman lafiya ta ruwan sanyi amma abin yaci tura,yace lalle dolene suyi aiki ba dare ba rana domin kawo karshen rashin zaman lafiyar dake addabar kasar ta Nigeria.


Ya kara da cewa haka tasa suka siyo sababbin giragen yaki marasa dire bobi wadan da zasu dakan su suyi yaki batare da anyi kwanturol din suba yace yan Nigeria suyi hakuri suna iya bakin kokarin su kan wan nan lamari allah kawo zaman lafiya cikin kasar mu Nigeria.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button