Wakokin hausa Video
HALIN DA DUNIYA KE CIKI AHALIN YANZU.
AHALIN YANZU DUNIYA TA KARADE DA RASHIN ZAMAN LAFIYA TA KOWANNE BAN GARE WANDA WASU KE ALAKANTA HAKAN DA ZUWAN KARSHEN DUNIYA, WANDA DAMA SHUGAN DUNIYAR BAKI DAYA YA BADA TABBACIN CEWA IDAN KARSHEN TA YAZO ZA AITA TASHE TASHEN HANKALI BA GAIRA BABU DALILI.
TOH AHALIN YANZU WASU DAGA CIKIN MUTANE NA GANIN LOKACIN NE YAYI YASA HAKAN KE FARUWA DAGA WAN NAN SAI WAN NAN GABA DAYA KO,INA BABU KWANCIYAR HAN KALI WADAN SU KUMA NA CEWA LAIFUKAN DA AKEWA ALLAH NE YAYI YAWA LALLE IDAN HAR ANA SAN ZAMAN LAFIYA TOH FA SAI ANKOMA GA ALLAH.