Wakokin Bege

SABABBIN KASIDUN SALMAN MAZIKA 2022.

Sababbin kasidun Shehi Salman Mazika Wanda akewa lakabi da MAI dubun isah,shene mawaki nafarko Wanda yayi fice cikin iya yiwa Annabi kirari kirarin dake sayya jikin mutum tsuma idan yana kujera ya sauka kasa idan kuma yana tafiya ya naimi guri ya zauna.

shehi Salman yayi daban da sauran masu wakar kasida gurin iya sarrafa harshe domin yiwa fiyayyen halitta Annabi kirari mara musal tuwa Malam Salmanu yace babban burin sa arayuwa yiwa Annabi hidma dare da Rana Bashir DA wani burin daya wuce haka.

Malam Salmanu ya kara da cewa lalle akama soyayyar fiyayyen Halitta wato annabi ita ka daice Mafita,Allah ya kara mana soyayyar abban Zara,shugaban duniya baki daya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Back to top button