CIKAKKEN WANKA SHINE HADI DA HULA MAI KYAU.

WASU MATA DA YAWA NACEWA WANKAN MANYAN KAYA YAFI NA KANANA YIWA MAZA KYAU,MUNYI HIRA DA WATA BUDURWA KAN CEWA WANNE WANKA TAFI MATA KYAU AJIKIN NAMIJI TACE ITA HAR GA ALLAH TAFI SAN NAMIJI MAI WAN KAN MANTAN KAYA.
WATA KUMA TACE TAFI SAN NAMIJI MAI WANKAN KANA NAN KAYA LINDA TACE DUK DUNIYA BABBAN BURINTA SHINE TAGA SAURAYIN TA DA KANA NAN KAYA DOMIN ITA KANA NAN KAYA YAFI BURGETA SHIN YANZU TAMBA BAYA TSAKANIN MANYAN KAYA DA KANANA WANNE YAFIWA MAZA KYAU KUWA?
WADAN SU MATAN SUNCE SAM MAZA SUNFI KYAU DA KANA NAN KAYA INDA WASU MATAN KUMA SUKACE TAFI SAN GANIN NAMIJI DA MANYAN KAYA YASHA HULA TUBAR KALLA MASHA ALLAH KO INA ZATA DASHI BABU MAGANAR JIN KUNYA.
DAMA HAKA RAYUWA TAKE KOWA AKWAI ABIN DA YAKE SO KO NACE YAFI SO ARAYUWAR SA. MATA DAI SUN FADI RA,AYIN SU KAN MAZA KU KUMA MAZA WANNE KAYA YAFI MAKA KYAU AJIKIN MACE?
































