Wakokin hausa Video

UKU SAU UKU EPISODE 10.

WAN NAN SHAHARARREN FOLM MAI DOGON ZANGO WANDA KE ILIMANTAR DA MAU KALLO TA HANYA DABAN DABAN YAUMA DE KAMAR KULLUN SUNYI ZUZZURFAN NAZARI DAN GANIN SUN KAWO MUKU ABUBUWA MASU MUTUKAR BURGEWA DOMIN SAKA NISHADI CIKIN ZUCIYAR MASU KALLO.FILM DIN YA SAMI KYAKKYAWAN AIKI DAGA SHAHARERAN KAMFANINI WATO AKA ANFARA MULTI MEDIA ABUJA,MALLAKAR SHAHARERRAN JARUMIN NAN MISBAHU AKA ANFARA.ALHAJI MISBAHU YACE YANA NAN YANA KARA KIRKIRO WASU ABUBUWA MASU MUTUKAR YAWA DOMIN SAKA NISHADI CIKIN ZUCITAR MASOYA DARE DA RANA.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button