INNALILLAHI WA,INNA ILAIHI RAJU,UN.

Wani matashi Dan shekara 25 ya kashe kakar sa kuma ya jefa ta a rijiya a kano

Daga Barrista Nuraddeen Isma’eel

“Rahotonni sun ce matashin mai suna Naziru Magaji ya kashe kakar Na sa mai suna Habiba Abubakar mai shekaru 80 cif, kuma ya dauke ta ya jefa gawar a rijiya mai zurfin gaske.”

“A hanlin yanzu dai tuni ‘yan sanda sun yi alaragaf da shi matashin, yana hannun su a tsare.”

“A yadda matashin yake cewa, ya shawu ne da ababen gushewar hankali, amma bawai a San ransa ya aikata wannan babban ta’asar”

“Wannan al’amarin ya faru ne a karamar huhumar Tofa ta jihar kano tarayyar Najeriya.”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button