Education
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Hukumar Kwalejin Shari’a da Ilimin Addinin Musulunci ta Malam Aminu Kano wato Legal,wadda take daura da kofar Gadon kaya,tana sanar da Jama’a cewa ta fara sayar da fom din shiga Kwalejin na shekarar karatu ta 2021/2022 a yau Juma’a 11/02/2022 a bangarori kamar haka:
DIPLOMA
1.Pre Diploma(Law,Shari’a and Civil Law,Qur’anic studies da kuma Hadith Studies)
2.Diploma a Law
3.Diploma a Shari’a and Civil Law
4.Diploma a Quranic Studies
5.Diploma a Hadith Studies
7.Advanced Diploma a Law
8.Advanced Diploma a Shari’a and Civil Law
BANGAREN NCE
1.PRE-NCE
2.NCE REGULAR
3.NCE PART-TIME
Ana sayar da wannan fom ne ta hanyar Remita a adreshin Kwalejin kamar haka: www.akcils.edu.ng
SANARWA
Salisu Marafa Sagagi Ph.D
Jami’in Hulda da Jama’a
A madadin Magatakarda
11/02/2022