INABDA MATA EPISODE 40.

Ina da mata SABON Shirin Mai mutukar burgewa,film din Ina da Mata na daya daga cikin fitattaun Fina finai masu burge masoya awan Nan karnin,film din Yana Kara nunawa mata,cewa zafin kishi bashi da amfani haka kuma cika sa,Ido acikin Al,amuran mijinki hakan ba dai dai bane,tabbas mutane nata tururuwar kallon wan Nan film badan komai ba sai Dan yadda ya Sami kyakkyawan aikin daga Shahararren camping alkanawi film production.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button