SANDA SECTION 2 EPISODE 10.

 

Cigaban shirin film din sanda section 2 episode 10 ya fita Ina masoya masu bibiyar wan Nan shahararren film Mai mutukar Kaya tarwa yauma mun sako muku cigaban domin faranta ran masoya kamar yadda hakan shine burinmu dare da rana.wan Nan shiri yayi mutukar kyau domin kuwa ya Sami aiki daga ma aikata daban daban daga kamfanin Hikima Multidia campony.

film din ya hada jarumai kamar su dady hikima, presdo Mai allah,tijjani asase da dai sauran shahararrun jarumai daban daban babu abin da zance kan wan Nan film kugar zaya domin ganewa idonku.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button