Wakokin hausa Video

KALLI YADDA AKE SHIRYA FILM DIN WUFF.

FILM DIN WUFF Yana daya daga cikin Fina finai masu mutukar burgewa,film din ya shahara haka kuma Yana mutukar girgiza masu kallo badan komai ba sai Dan iya tsara yadda aikin ke tafiya yadda ya kamata, shahararren producan Nan Wanda ya shahara gurin iya shirya Fina finai musu ban Sha,awa wato lilin baba yau ma shine ya kawo muku film din wuff domin burge masoya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Back to top button