Wakokin hausa Video
UKU SAU UKU EPISODES 9.
Shirin film din uku sau uku kashina 9 inda ake kan kafta bada kala tsakanin MISBAHU AKA Anfara da Dady Abale,tabbas wan nan shirin Yana mutukar bawa masu kallo mamaki da ban Sha,awa ayayin kallo Shirin film din ya Sami kyakkyawan aiki daga shahararren producer Mai mutukar iya shirya Fina finai masu burgewa.
producen film din yace Basu da wani buri aduniya Wanda yawuce sukirkiri Sababbin abubuwan da zasu burge masoya masu kallon wan Nan shahararren film Mai mutukar kaya tarwa, domin farin cikin masoyan mu shine farin cikin mu ku yima subscribe domin kasan cewa damu muna gode.