Labarai

SANARWAR ABDULSAMAD ISYAKA RABI’U MAI KAMFANIN BUA.

Mai girma Abdulsamad Isyaka Rabi’u ya bada sanarwa mai mutukar raza narwa game da shirye shiryen azimi Wanda zaizo Nan gaba kadan da yardar Allah inda yayiwa wata sanarwa data zagaye fadin Nigeria baki daya,Mai girma Abdulsamad Isyaka Rabi’u yace yayi alkawarin duk Dan kasuwar dake sayar da kayan camping sa idan har yasake yakara kudin ko farashin kayan abinci zuwan azumi lalle toh zasu saka kafar wando daya da duk Wanda yayi wan Nan aika,aika.


Domin yace babu wani lokaci ya kamata minaimi rahamar ubangiji idan ba wan nan lokacin ba Amma wasu Bata gari suna amfani da wan Nan damar domin muz gunawa bayin Allah bama kamar masu karamin karfi,kuma alhalin Karin kudin kayan abincin ba daga asalin company bane,yace dokar tafara aikine tun azumin bara haka kuma zata cigaba kuma babu ranar cirewa
Duka jama,a nata Addu,ar Allah Kara lafiya da tsawon kwana
Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button