ADUNIYA EPISODE 60.

Download

Cigaban shirin aduniya kashina 60,Shirin daya Sami kyakyawan aiki tsaftatatce daga shahararren producer wato Tijjani Asase producer daya tamkar da goma fagen aiki,Mahassada sunyi kokarin ko once yun kurin Hana aikin films din Aduniya Amma da Ike Allah baya barci cikin ikonsa sai da yardar da gashi ya bada damar cigaba da aikin makiya Mahassada sai gani sai hange,ta Allah Bata kuba kuci gaba da biyomu domin kallin wan Nan kawataccen Shirin ta Allah Bata suba abarmu sai ta Allah tayi.

8 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button