Hausa Music
SABBIN WAKOKIN MALAM A SAFANA.

Malam A SAFANA mawakine da yayi fice afadin duniya baki daya,lungu da sako dukka labarin sa ake,tabbas Malam A ya zama zakaran gwaji cikin mawakan hausa.
waka baiwa ce,haka kuma wata kyautace da allah yakewa bawan sa Wanda ya zaba,Malam A SAFANA na daya daga cikin mawakan da Allah ya zaba yayiwa baiwar waka.
ku kasance damu domin cigaba da samin shahararrun wakokin Malam A SAFANA Audios da kuma videos.
Malam A Safana5