KADAN DAGA CIKIN SHIRIN FILMS DIN WUFF SECTION 3.
cigaban shirin wuff section three tabbas shirine Mai dogon zango Wanda Yana mutukar burge masu kallo,shrine daya hada chakwakiya iri daban daban,Siyama da lilin baba.shirine daya Sami kyakkyawan aiki daga shahararren director Mai shirya Fina finai masu mutukar burgewa,lilin baba shine produced din wan nan film wanda ya hada da Ummi Rahab,Abdul M Sharif,Sarki Ali Nuhu,Dadai sauran su kuci gaba da kasan cewa damu Dan cigaba da kallon shahararren Shirin Nan Mai suna WUFF.