Wakokin hausa Video
ADUNIYA EPISODE 59.
cigaban Shirin aduniya Kashi na hamsin da takwas shiri Mai mutukar burgewa,ya Sami kyakkyawan aiki daga shahararren director kuma producer gwani wanda ya san aikin sa jama,a suna yaba irin aikin sa wato tijjani asase Wanda akafi sani da damisa uwar yan wayau,haka damusa Mai abin mamaki.