Labarai

WANNE MATAKI DALIBAN NIGERIA KE SHIRIN DAUKA AHALIN YANZU?

Ajiyane daliban kuduncin Nigeria sukai wata babbar zanga zanga Dan nuna rashin amincewa da yajin aikin da kun hiyar malam jami,ar kasar ta Nigeria suka shiga tun ranar Sha hudu gawatan biyu na shekarar 2022.

Daliban sun toshe babbar hanya wadda ta tashi daga legas zuwa ibadan sun Hana kowa wucewa kan cewa babu gudu babu ja dabaya lalle gwamnati sai tayi maganin matsalar su idan ba haka ba kuma zasu toshe dukkan hayoyin kasar baki daya.

Masu ababen hawa da matafiya sun makale a kan babbar hanyar Legas zuwa Ibadan a ranar Talatar da ta gabata, yayin da wasu dalibai a karkashin kungiyar dalibai ta kasa reshen shiyyar Kudu maso Yamma suka yi zanga-zangar nuna adawa da yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i ke yi da kuma matsalar karancin man fetur a kasar.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button