Labarai

MACE MAI KAMAR MAZA,HONORABLE ZAINAB SULEIMAN ARAH.

SIYASAR NIGERIA
Mata Suma fa sunce tabbas siyasar 2023,toh Suma baza,abar su abaya ba sun daura damarar gwagwarmaya domin Suma adama dasu acikin siyasar Nigeria,since lalle zasu fito kwansu da kwarkwatar su Dan Suma su nuna irin jarum tarsu,domin sun fahimci dau Kar su ake kamar Basu da mahimmanci ahar Kar siyasar Nigeria,hakan tasa suke so su nanawa duniya cewa tabbas Mata Suma sun chanchanta azabe su amatsayin shuwa gabanni.

Wan nan Batu yasa wata jarumar Mace Mai kamar maza tayi kukan kura tayi kun dun bala ta fito ta karar Yar malissar jaha wato State hause of assembly ajahar Naija.

Wato Hajiya Zainab Sulaiman Arah Yar asalin Kwanta gora dake jahar ta Naija State dake kasar Nigeria.ahalin yanzu tabbas Yar ta karar ta Sami Mata ma Goya baya inda sukace lalle babu gudu babu ja da baya lokaci yayi Suma da zasu nuna goyon baya kan Yar uwar su mace,domin ana musu kallon ba,abakin komai ba.

GIDAN redion arewanahiya.com sunyi Hira da Yar takarar wato Zainab Sulaiman Arah kan cewa ko wanne daliline yasa ta fito naiman kujerar Yar majalissa inda har mata suka fara goyon bayan ta tun kan lokaci yayi duk da ikirarin mantan suna cewa ciwon ya Mace na ya Mace ne wan Nan lokacin sai inda karfin mu ya kare cewar ma Goya banyan honorable Zainab din ke nan.

Honorable Zainab din tayi Hira da manai ma labarai kan cewa babban burin ta arayuwa shine daga daraja, da Marta bar Yaya mata,bayan haka kuma da kokarin wan zar da zman lafiya cikin Al,umm,inda ta Kara dacewa,inganta lafiya da ilimin kana Nan yara da kulawa dasu ta kowanne ban gare,wan Nan shine babban burina sai kuma Yan wasu dalilai wadan da ba,arasa ba. ahalin yanzu babu abin da nake so illah addu,ar ku masoyan mu maza da Mata baki daya muna Kara godiya da nuna goyan bayan ku!!
Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button