
cigaban shirin film din sanda shirine Wanda yake taka rawar gani acikin Fina finai na zamani,tabbas Shirin sanda na daya daga cikin fitattaun Fina finai wadan da kallo haka kuma suke burge masu kallo.
shirin sanda ya samu kyakkyawan aiki daga kamfanin Hikima Multi Media production sune suke shirya wan Nan kawataccen film Mai dogon zango, Mai dauke da shahararrun jarumai kamar su Dady Hikima Wanda akafi sani da abale da dai sauran su.
arewanahiya.com